iqna

IQNA

ayatullah khamenei
IQNA - Jagoran ya bayar da kyautar zobe ne ga mawallafin "Alkur'ani mai girma a cikin karatu 10 ta al-Shatabiyyah, al-Dara da Tayyaba al-Nashar".
Lambar Labari: 3491068    Ranar Watsawa : 2024/04/30

Jagoran juyin juya halin Musulunci a wata ganawa da jami'an gwamnati da jakadun kasashen musulmi:
IQNA - Jagoran juyin juya halin Musuluncin yayin da yake mai da martani mai ban mamaki da irin yadda al'ummar Iran suka yi tattakin ranar Kudus ta duniya ya jaddada cewa: Hakika godiya ga al'umma za ta tabbata tare da ci gaba da kokarin mahukunta na warware matsalolin da kuma ladabtar da wadannan kokarin.
Lambar Labari: 3490962    Ranar Watsawa : 2024/04/10

IQNA – Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei a cikin sakonsa na ranar Nowruz ya yi addu’ar Allah ya ci gaba da baiwa al’ummar Iran da al’ummar musulmi abubuwan farin ciki da albarka.
Lambar Labari: 3490839    Ranar Watsawa : 2024/03/20

Tehran (IQNA) Ayatullah Khamenei ya aike da sakon ta'aziyyar rasuwar Hojjatoleslam zuwa ga Sayyid Haj Seyyed Abdullah Fateminia yana mai cewa: Fassarar bayanai da magana mai dadi da kuma sauti mai dadi na wannan malami mai daraja ya kasance tushe mai albarka ga dimbin matasa da mahajjata.
Lambar Labari: 3487300    Ranar Watsawa : 2022/05/16

Tehran (IQNA) A cikin jawabin da ya yi kai tsaye da kuma ta gidan talabijin Ayatullah Khamenei ya ce: Aiko manzon Allah (SAW) wata baiwa ce ga dukkan bil'adama.
Lambar Labari: 3486998    Ranar Watsawa : 2022/03/01

Tehran (IQNA) Ayatullah Khamenei zai yi jawabi kai tsaye da al'ummar Iran da kuma al'ummar musulmin duniya a yayin bukukuwan idin Mab'ath na Ma'aiki (SAW).
Lambar Labari: 3486994    Ranar Watsawa : 2022/02/28

Jagoran Juyin Musulunci A Iran:
Tehran (IQNA) a yayin ganawa da jami'an gwamnati da bakin da ke halartar Babban Taron Hadin Kan Musulmai na Duniya, Ayatullah Khamenei ya bayyana batun Falastinu a matsayin abin da ke hada kan musulmi.
Lambar Labari: 3486470    Ranar Watsawa : 2021/10/24

Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewar makiyan al'ummar Iran sun kakabawa Iran takunkumi da kuma ci gaba da yada bakar farfaganda a kanta ne saboda kashe gwiwan al'ummar kasar da kuma sanya musu yanke kauna cikin zukatansu.
Lambar Labari: 3482958    Ranar Watsawa : 2018/09/06

Jagora:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci ya bayyana yunkurin da wasu bangarori ke yin a neman saka makaman Iran a cikin abin da za a tattauana kansu da cewa lamari ne da ba zai yiwu ba.
Lambar Labari: 3482038    Ranar Watsawa : 2017/10/26

Jagora A Hubbaren Imam Khomeini (RA):
Banagren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar juyin juya halin Musulunci da marigayi Imam Khumaini (r.a) ya jagoranta a Iran ya samar wa mutanen Iran mutumci da kuma 'yancin kai, yana mai sake jaddada aniyar al'ummar Iran na ci gaba da riko da tafarkin marigayi Imam.
Lambar Labari: 3481579    Ranar Watsawa : 2017/06/04

Jagoran Juyin Islama:
Bangaren kasa da kasa, A ganawar da yayi da kwamandoji da manyan jami'an rundunar sojin sama ta Iran da na sansanin kare sararin samaniyyar kasar Iran a jiya Talata, Jagoran juyin juha halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya mayar da martani ga kalaman baya-bayan nan da sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi kan Iran yana mai bayyanar da hakikanin siyasar yaudara ta Amurkan.
Lambar Labari: 3481211    Ranar Watsawa : 2017/02/08